Fuskantar damuwa; Bambancin da ke tsakanin Mace da Namiji
Fuskantar damuwa; Bambancin da ke tsakanin Mace da Namiji A yayin da dan adam ya shiga cikin wata damuwa wacce ta dunguzuma tunaninsa, yakan bi hanyar da yake ganin ita ce mafita a gare shi domin domin samun mafita. Mace akwai salon da take bi domin tunkarar damuwarta, haka ma namiji shi ma akwai hanyar …
Fuskantar damuwa; Bambancin da ke tsakanin Mace da Namiji Read More »