Nirsel Microfinance Loan: Yadda Ake Selecting Na Vendor Yayin Karbar Offer
Zanyi bayani akan selecting vendor.
Duk Wanda Yasan ya samu non interest a baya aka suke su, to yanzu zasu ita komawa akan chick offer letter.
Zaku samu vendor ku, a ko wane lokachi
Sannan idan kaje dubawa kasani cewa ba dole bane ka ga vendor list a lukachin, saika nace kana dubawa akai-aKai zaka ga sun dura maka vendor.
Related Topic
Da zaka dawo baya ka Kuma zaka iya ganin Kuma Babu shu an cere to ahaka zaku Dunga dubawa Akai Kai,
sannan vendor da ka Gani yanzu anjima zaka iya ganin wasu ba wancen ba.
Dan haka DUK Wanda ya San cewa offer letter dinsa a kwai Kudi a cikin ta to bazama zai yiba ya dukufa gurin Neman vendor NASA.
Sannan DUK Wanda Yasan ya samu damar cika Non interest a baya, to update kamar dole sai yayi sa dalili.
Yanzu sun sabunta bayanan farko Dan haka Yana da kyau ka sauya bayanan ka na daa, izuwa na yanzu shine zai baka damar cewa kana da bukatar wannan bashi.
Duk wanda ya koma update zaiga local government dinsa ta sauka Yana da kyau saika mayar dashi sannan gurin cost of items zaba zakayi ba rubutawa ba shine kayi update ka kori tsohowar Neman ka ka saka sabon da suke bukatar .
Idan har bakayi update ba zaiyiwu baka da bukatar bashi ko Kuma ka mutu.
Dan haka alumma ko kana da TCFNI ko baka da kayi update din dai ko Allah yasa a dace.
Offer letter
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/TCFNI
Kusaka reference number naku a karshen link din kamar haka TCFNI34251
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun ingantattun labarai Dangane da kowane irin Tallafin gwamnatin Tarayya dama Daukar Ma'aikata.
Alhamdulillah dahiru kurah shine ya rubuta