Muhimin Sako Zuwaga Wadanda Sukayi Nasarar Shiga Tsarin N-Power Batch C Stream 2 ( Masu Jiran Tantancewa Daga Hukumar N-Power)

 Muhimin Sako Zuwaga Wadanda Sukayi Nasarar Shiga Tsarin N-Power Batch C Stream 2 ( Masu Jiran Tantancewa Daga Hukumar N-Power)

SANARWA; Npower Update, Matsalar PPA Letter!

Da yawan mutane sun damu akan suna duba “Dashboard” nasu amma basuga ansa musu “PPA Letter” ba. Jama'a ku kwantarda hankalin ku, wannan ba abin damuwa bane ba, domin kuwa duk wanda baiyi “Physical Verification” ba bai rigada ya zama Beneficiary (wanda zaici gajiyar tallafin) ba.

READ ALSO: Daukar Ma'aikata: Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission ("NERC") Ta BuÉ—e Shafin Daukar Sabin Ma'aikata Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin

N-power Batch C2 Deployment begins in few weeks, Farouk says as N-Build beneficiaries conclude Training

Har yanzu duk wanda ya duba “Dashboard” É—in sa a can sama “Appicant” zai gani ba “Beneficiary” ba... Wannan yana nufin kenan har yanzu Npower basu tantance mutum ba, kuma shi “PPA Letter” ana turo shine kaÉ—ai ga wanda anka tantance domin ya fara zuwa aikin sa a inda aka tura shi.



Saboda haka idan lokacin da aka ayyana za'a fara “Physical Verification” yayi, wato 14th June 2022, ko mutum yaga “PPA Letter” koma bai gani ba kawai duk wanda yasan yayi “Thumb print” yaje yayi Verification É—insa a LOCAL GOVERNMENT É—insa (LGA É—inda akayi amfani dashi lokacin cike Npower). Daga baya idan mutum yayi passing verification É—in zaiga “PPA Letter” in sha Allah!


Allah yasa mudace. Amen


Wanda yaga wannan saƙon yayi ƙoƙarin turawa ƴan uwa da abokan arziki domin suma su amfana.


#Npower 


©️ Dangalladima Omar Farouk  🖋️

Agajahubnews

I'm M Muhammed Auwal a mobile technologies and technical analyst CEO and publisher at Agajahub

1 Comments

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog

  1. Salam alaiikum.ni sunana abdullahi garba naga samu kuma naga rashi.saboda hard kirana akaii shewa n'a samu n.pwer batch c.abin ya faru e.mail Dina Ada masala kuma ban San ina zan kay kokenaba.nagode

    ReplyDelete
Previous Post Next Post