NG- CARES Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali

 NG- CARES Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.Shirin ya kasu gida biyu. an bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da ƴan kasuwa wanda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su KYAUTA MILIYAN DAYA zuwa sama 


Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku halarci cibiyoyin bayar da horo na Gwamnatin Tarayya data amince da su kamar SMEDAN da NDE .


•Wanda bashi da rijistar kamfani Dole ya kasance yana da Certificate ( EDI ) da aka ba bashi bayan samun horo da yayi a shirin bayar da rancen AGSMEIS LOAN, Don Allah ku yi tafiya zuwa ma'aikatar domin karbo Certificate. 

•Da dai sauran bayanin da suka shafi duk mai son shiga cikin shirin. 


Masu Rijistan kamfani. 

•Notional Id card ko drivers license 

•Bank Verification Number (BVN)

•CAC Registration Documents 

•Tax Identification Number (TIN)


Domin samun cikakken bayani akan shirin nan ziyarci MINISTRY OF COMMERCE da INDUSTRY a jihar ku, ga links din jahohi hudu da nan zaku iya shiga domin nema 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/44/01 °Kebbi state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/43/01 °Katsina state Ng-cares


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/42/01 °Jigawa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/6/40/01 °Gombe State Ng-Cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/37/01 °Borno State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/36/01 °Benue State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/35/01 °Bayelsa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/33/01 °Adamawa State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/50/01 °Yobe state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/49/01 °Sokoto state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/45/01 °Kogi State Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 


https://cares.plax.ng/web-nomination/7/48/01 Rivers state Ng-cares 


Domin Samun Cikakken list duba Wannan posting

Anaci Gaba Da Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya a Tsarin NG-CARES, Ga Jerin Links Na Kowace Jaha a Nigeria Domin cikewa

Post a Comment

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog

Previous Post Next Post