Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya 2022

 Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya 2022


DUNIYA CIKE TAKE DA KAYAN ALATU DA ABABEN BURGEWA 


Nikuma kece abin burgewa na 


KOWA DA ITIN NASA BURIN 

Nikuma kece burina cikar muradina 

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

DUNIYA KOWA DA ABINDA KESASHI FARIN CIKI 



Nikuma kece farin cikina #my queen 


MURMUSHINKI ABIN BURGEWA DARIYARKI MAI SANI FARIN CIKI DA NISHADI 

Read this also: KANNYWOOD

Masu Kudin Kannywood 2022

INA ROQON ALLAHU YABANI KE A MATSAYIN MATATA KODA SHINE ADDU,A TA NA KARSHE WANDA ALLAH ZAI BIYAMIN ITA HAR XUWA KARSHEN RAYUWA TA 



my honey kina sani alfahari sbd kulawarki gareni 

Ina jindadi da irin nasihar da kikemin 

#MYLOVELYWIFE YOU ARE THE BEST IN THE WORLD 

#SWEETHEART #ILOVE YOU V,C secatary zafafa ne

KECE ZABI NA

❤❤

Farkon Sallama Cikin Salamar Samun Sa,a Da Murnar Kasantuwa Cikin Dausayin Ni,imar Sanyin Murmushin Labban Bakinki

DOMIN SAMUN INGANTATTUN KALAMAN SOYAYYA WADANDA SUKAFI WADANNAN DANNA NAN

❤️❤️❤️

Idan Sautin Zancena Zaiyi Furucin Gaisuwa Agareki Yazama Dole Na Tunkari Gagarumin Murmushin Fuskarki Hakan Shine Zai Tabbatar Da Nutsuwa Acikin Ruhina

❤️❤️❤️

Zahirin Zallar So Shine Yake Addabar Ruhina Shiyasa Zuciyata Ta Kuduri Aniyar Taimakon Ruhina Wajen Isar Da Sakona Agareki

❤️❤️❤️

Kin Zarce Shiga Kinkai Bangon Kurewa Acikin Jerin Yan Matan Dake Takama Da Kyau Shiyasa Idona Baya Gajiya Da Kallonki Ayayinda Murmushina Yake Bayyanuwa Alokacinda Nake Kallonki

Read also:LADIES CHECK THOSE FABULOUS AND LETEST NEW HIER STYLE FOR AFRICAN AND BLACK AMERICAN LADIES

❤️❤️❤️

Halittarki Ta Tsaru Kin Kware Wajen Iya Furta Zancen Bakinki Yaya Rayuwa Zata Kasantu Idan Har Banyi Tozali Da Murmushin Fuskarki Ba

❤️❤️❤️

Bude Idanuwanki Kidubeni Tsananin Sonkine Ya Addabi Ruhina Dukkan Rayuwata Tatafi Akan Tsarin Daidaituwar Yawan Begenki

❤️❤️❤️

Kizo Guna Muzauna Cikin Rayuwa Mafi Inganci Nidake Bazamu Rabeba Komai Wahalar Zaman Rayuwar Duniya Bazan Chanja Alakata Dakeba

Domin karin Haske ziyarci nan

❤️❤️❤️

Yanayin Rayuwar Duniya Cikin Hikimar Tafiya Da Al,amurran Yau Dakuma Gobe Kullum Ina Kara Tozali Da Sabon Sonki Wanda Yake Shiga Acikin Raina Adukkan Lokacinda Idona Yake Kallon Tafiyarki

❤️❤️❤️

Idan So Asaline Toh Ita Kauna Dolene Ta Zamto Tubali Na Musamman Idan Faruwar Hakan Tafaru Mezai Hanani Tunaninki?

❤️❤️❤️

Sonki Yakai So Har Yakai Bana Ganin Zuwan Mai Zuwa Alokacinda Muka Zauna Atare Domin Kallon Fuskarki Yana Dauke Dukkan Nutsuwa Dakuma Hankalina

❤️❤️❤️

👰👰👰👰 🕺🕺🕺🕺🕺


A duk lokacin da na zauna ina yin nazari a dangane da soyayyar mu, sai na hasaso cewa dama a ce fikafikai za su bayyana a jikina da na nausa da ke izuwa kayatacciyar fadar dake can babban birnin masoya na sabuwar duniyar mu domin sada ki da kujerar alfarma ta mukamin sarauniyar ‘yan matan duniya da na dade da baki. Shin fatima kin kuwa lura da cewa ina neman na zama zautacce a cikin soyayyar ki? Na nitse a cikin son ki ta yadda ba zan iya fita ba. Soyayyar mu ta dabance a cikin wannan duniya ta mu da muke ciki. Soyayyar mu ta zamto tamkar wani rubutaccen labari ne wanda masoya za su shekara suna nazari a kanta. Fatana dai mafarkina ya zamo gaskiya a dangane da ke.😍I Sonki My Heart 😘


DUNIYA CIKE TAKE DA KAYAN ALATU DA ABABEN BURGEWA 


Nikuma kece abin burgewa na 


KOWA DA ITIN NASA BURIN 


Nikuma kece burina cikar muradina 


DUNIYA KOWA DA ABINDA KESASHI FARIN CIKI 


Nikuma kece farin cikina #my queen 


MURMUSHINKI ABIN BURGEWA DARIYARKI MAI SANI FARIN CIKI DA NISHADI 


INA ROQON ALLAHU YABANI KE A MATSAYIN MATATA KODA SHINE ADDU,A TA NA KARSHE WANDA ALLAH ZAI BIYAMIN ITA HAR XUWA KARSHEN RAYUWA TA 


my honey kina sani alfahari sbd kulawarki gareni 

Ina jindadi da irin nasihar da kikemin 

#MYLOVELYWIFE YOU ARE THE BEST IN THE WORLD 

#SWEETHEART #ILOVE YOU V,C secatary zafafa ne



Agajahubnews

I'm M Muhammed Auwal a mobile technologies and technical analyst CEO and publisher at Agajahub

15 Comments

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog

Previous Post Next Post