YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU - Agajahub publisher

YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU

 YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU 


Kamar yadda kuka sanidai fifa ta Fitarda Jerin sunayen Gwarzuwar Golan Duniya ta FIFA, gwarzon kocin kwallon kafa na Duniya, gwarzon kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin Duniya ta FIFA da sauran su,

Yau munzo muku da hanyar da zakubi Domin kuma ku kada taku kuri'a 

Kamar yadda kuka sani akwai yantaka kamar

Kevin De Bruyne

Jorginho

Karim Benzema

Cristiano Ronaldo

Erling Haaland

Neymar

Muhammad Salah

N'Golo Kante

Lionel Messe

Keylian MBappe

Roberts Lewandowski

Ga inda zaku zabi gwarzon Dan kwallon kafa na Duniya

Click Here

Gakuma inda zaku zabi sauran yan yakara kamar su Dan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar yar kwallon kafa ta Duniya, gwarzon Kocin kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin kwallon kafa ta Duniya, Gwarzon Golan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar golar kwallon kafa ta Duniya  

Click Here 


Duba Jerin sunayen Wadanda suke Takarar Gwarajen Wasanni Na Duniya

Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog