KALOLIN DAMBU NAZAMANI KOWANE IRI DA YADDA AKE HADASU - Agajahub publisher

KALOLIN DAMBU NAZAMANI KOWANE IRI DA YADDA AKE HADASU

 KALOLIN DAMBU NAZAMANI KOWANE IRI DA YADDA AKE HADASU

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT) 
(ADMIN OF ADMINS)
    (admin 
  Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
          AND 
Cool novel, makeup and kitchen3⃣) 
   WHATSAPP NO:
    09030159301

[01/05 07:00] YAYA HAYAT: Hafcyy auyo's kitchen🥪🍔🥗🍧🍩
**Fish Rolls**
Dough

Flour 2cups
Butter 2tbsp
Sugar 2tbsp
Pinch of salt
Baking powdr 2tbsp

**Method**
Ki kwaba su tare da warm water seki rupe yai 10mins
**Fillings**
Fish
Spices
Carrot
Onion
**Method**
Ki wanke kifinki ki tsorata ki saka attaruhu n albasa sekiy grating carrot kisaka spices inyayi zakiji yana qanshy seki sauke.
Ki dakko dough da kika rupe kiy flatenning dinsa ki saka fillings na kipin da kika hada a gefe daya kiy rolling ki yanke uneven side da wuqa seki soya a mai.wasu suna saka kwai kapin su soya sbd kada ya bude in ana soyawa amma ba dole bane..
Hafcyy auyo's kitchen🍩🍧🥗🍔🥪
[01/05 07:00] YAYA HAYAT: 🎀Amal cuisine🎀

 Alkubus

Fulawa
Alkama
Mai
Yeast
Kanwa 
Gishiri

Ki hada garin fulawarki Dana alkama ki tankade,kijika yeast daruwan zafi,kisaka salt kadan ,idankinaso sekikwaba daruwan yeast din da tauri zakiyi kwabin yafi na funkaso ki ajiye aguri maizafi awa hudu,zuwa gida zai kumburo saeki zuba ruwan kanwa kadan da mai kadan kiyita bugawa ya bugu sosai yadda zaitashi kuma yayi sosai sekixuba a gwangwanayen alala,kamar alala,kokuma ki juye gabaki daya kwabin a buhun Leda,sekisaka a tukunya ki turara idanyayi zakiji yanakamshi,idanduka kwabin kika juye a buhun Leda idanyayi seki dinga yankawa irin yadda kikeso

🎀zaki iyaci da miyar taushe ,miyar ganye ko miyar agusi ko farfesu ko romo.

Amal cuisine
[01/05 07:00] YAYA HAYAT: SOYA MILK 

INGREDIENTS:
4 cups of soya beans
1 1/2 milk cups of sugar
1 sachet of pineapple flavor
4 caps of vanilla essence
PREPARATION PROCEDURE:
1. Wash the soya beans and soak in cold water
2. Then remove the skin, soak the soya beans again in a hot water for over 2-3 hours, then grind into a container
3. And mix 2 cups of water with milk and pour on the soya beans, then mix
4. Use clean clothes to sieve it very well
5. Put the grinded soya beans in a clean pot and boil for some minutes, during boiling remove foam from the top and drop it from heat
6. Add 1 1/2 cups of sugar,4 caps of vanilla essence,2 sachet of pineapple flavor, leave it to cool
7. Put in a bottle and seal, keep it in fridge to chill for better drink.

 ZOBO DRINK 

INGREDIENTS:
1/2 Mudu of dry ZOBO leaves
5 cubes of sugar
Fresh Ginger (grinded)
1 litre of water
1 sachet of pineapple flavor
Lemon, cucumber, or pineapple peels (optional)

PREPARATION PROCEDURE:
1. Wash the ZOBO leaves very well in water
2. Then boil for about 25 minutes and add ginger and slice lemon, cucumber or pineapple peels and allow it to cool
3. Then add flavor to it again
4. Boil sugar in a separate place for 4 1/2 or 5 minutes and add to the ZOBO
5. Then allow cooling further, then sieving and bottling it.

 VANILLA ICE CREAM

INGREDIENTS:
2 cups heavy whipping cream +
2 cups half-and-half cream +
3/4 cup white sugar +
1 tablespoon vanilla extract​

Prepared 30 minutes
Ready In 3 hours 30 minutes

Procedures:
In a large bowl, combine the heavy cream and the half and half. Gradually whisk in the sugar until blended.

1. Whisk in the vanilla. Refrigerate, covered, until very cold, at least 3 hours or as long as 3 days.

2. Whisk the mixture to blend and pour into the canister of an ice cream maker. Freeze according to the manufacturer's directions. Eat at once or transfer to a covered container and freeze up to 8 hours.

 CHOCOLATE BREAD

Recipe
Flour 300g
Butter 70g
Sugar 20tsp
Yeast 2tsp
1 egg
Powdered milk 75g
Cocoa powder 2tbsp
Salt 1tsp
Lukewarm water 270ml

Method
Melt your butter with double boiling method
Activate your raising agent with the yeast and sugar into the lukewarm water, set aside
Sieve your flour and cocoa powder together into the mixer bowl
Add the melted butter and raising agent, then mix for about 9 mins, 
Add the milk, egg and mix for another 6 minutes before scooping out of the bowl.
Cut and knead into desire sizes and shapes then place into pans to rise to at least double the size before baking for 40/45mins

 CHICKEN SHARWARMA

Recipe.

Ingredients. 

Chicken breast n lap(deboned)
Pizza bread
Cabbage
Carrots
Cucumber
Fresh tomatoes
Onions
Ketchup
Mayonnaise
Veg oil
Hot dog
For marinade

1teaspoon thyme
2 ,,,,,,,,,curry
2,,,,,,,,,,,,minced onions
1,,,,,,,,,,,,minced garlic
1knor cube
Half teaspoon black pepper
Chilli pepper
1 tablespoon veg oil

To prepare d marinade.
Place d chicken strips in a bowl and add the marinade and mix thoroughly until well incorporated
Cover and store in the fridge for 2-24 hours depending on d time u have(i stored over night. )

Sharwama  preparation
In a pan,heat up a tablespoon of veg oil,add the marinated chicken,stir n fry until juicy n brown.
Scoop into a plate n set aside
Mix some ketchup n mayonnaise together
Place d pizza bread on a clean surface,spread d Mayo ketch,add ur veggies,hot dog,and marinated chicken n lap with foil or paper.
Ur Sharwama is ready

To make it hot
After wrapping u can heat an empty pot n put it inside or u microwave without foil oooo Because u can't microwave with foil on it,ur microwave wil spoil it.

BANANA PUFF PUFF

Ingredients

• 2 over ripe Bananas
• 350g of Plain Flour
• 75g Sugar
• 1 tablespoonful Dry baking yeast
• A pinch of Nutmeg 
• A pinch of Salt
• Vegetable Oil (for frying)
• About 1& half cups OR 200ml of
Lukewarm water (more or less, until you get a dropping but not watery consistency)
Banana Puff Puff

 preparation:

1. Mash the bananas until into a paste.

2. Add the sugar, salt and nutmeg into the mashed banana bowl and mix thoroughly.

3. Add the flour and the yeast,and mix together. If you are making use of fresh yeast, dissolve the yeast in warm water and add it.

4. Gradually, add the lukewarm water and mix thoroughly until there are no lumps, and the batter is smooth and of dropping consistency , but make sure it is not watery.

5. Cover the bowl with an aluminum foil and leave the batter to rise for about 45 to 50 minutes .

Tip: To know if the batter is ready for frying, you will notice some air bubbles in it and also that the batter has doubled in size and is thicker and stretchy.

6. Heat up the oil in a deep pot until hot; Punch down the batter,Scoop onto your palm and drop into the hot oil.

Tip: the oil should be deep enough to cover an egg, so that when you drop the batter into the pot, you won't get a flat puff puff.

7. Fry until brown. Then transfer onto a sieve and Enjoy!

 How to make Shrimp Coconut rice

• Prep Time: 15 minutes
• Cook Time: Less than 45 minutes
• Misc: Serve hot
Ingredients:::
• 2 Whole Coconuts
• 3 Cups rice
• 200g Fresh shrimp
• 1 Cup Meat stock (either chicken stock, beef
stock or turkey stock)
• 2 Seasoning cubes
•Salt to taste
•1 Green pepper
• 2 Carrots
• Spring onions
• 1 Red bell pepper or 4 chilies
•1/2 Red Onion
•½ Cup Vegetable Oil/ Butter

Directions:::
Step 1: Rinse the rice with clean water and place in a
pot. Add just enough water to cover the rice in the
pot and cook on medium heat for 10 mins till « al-dente »(cooked to be firm to the bite). 

This is done
to remove excess starch in the rice to prevent it
from sticking together. Transfer the rice into a
separate bowl and run clean water through it. Set
aside.
Step 2: Break the coconuts, remove the flesh and
extract the milk as shown Here.
Step 3: Pour the milk extract into a pot, add the
parboiled rice, meat stock, shrimps, seasoning(in
case the meat seasoning is not enough) and salt to
taste. Cover the pot and leave the rice to cook for
about 15 minutes till the liquid in the pot dries up.
Step 4: While the rice cooks, Chop the carrots,
spring onions, bell peppers into smaller bits. Pour
the vegetable oil or melt the butter in a pan. Add the
chopped vegetables and stir-fry for 5 mins.
Step 5: By now the rice would have absorbed the
coconut and stock liquid. Add the stir-fried
vegetables into the coconut rice and mix. Leave to
cook further for about 5 minutes more before
turning off the burner.
[01/05 07:00] YAYA HAYAT: 🎀Amal cuisine🎀

 Sinasiir

Farar shinkafa
Yis
Nono
Sugar
Gishiri

Yadda kikayi kwabin waina haka zakiyi na sinasirma ,amma kwabin sinasir yafi ruwa,na waina yafi kauri amma shi a frying pan ko tanda mai fadi tayin sinasir akeyinsa,kuma shafa mai zaki dingayi a" nonstich" ko abin suyar idan zakixuba kullin sekidinga rufe kaskon ,minti biyu zuwa uku seki bude sekidauke sinasir din yayi kenan, 
🎀shi baya juyashi
🎀duk miyar da akecin waina anacin sinasir da ita

Amal cuisine
My food my pride
[01/05 07:00] YAYA HAYAT: 🍶🍶🍶🍶🍶
🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶

🍶KUNUN SEMOVITA1🍶
🌬Semovita
🌬Busasshen inibi,lemon tsami
🌬Alewa Tomtom
🌬Madara
🌬Sugar

🍶Ki dora ruwan a wuta ki bare alewa tomtom idan kofi uku za ki dama kunun sai ki sa alewar guda uku ko hudu, idan ruwan ya tafasa alewar ta narke sai ki zuba busasshen inibinki a ruwan,dama kin dama semovita dinki,sai ki zuba ruwan zafin a kan gasarar,amma za ki matsa lemon tsami kadan ki zuba a ruwan gasarar kafin ki dama,ki sa sugar ki zuba madarar ruwa ko ki dama ta gari ki zuba, wannan kunun yana da dadi kuma lokacin sanyi ko in maigida yana mura zai ji dadinsa, saboda yaji-yajin tomtom din. Za ki iya hada wannan kunun da just for you ko da alalan kabeji. Shi ma lokacin buda baki ko karin kumallo za ki yiwa maigida😋😋
🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶😘🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺

🍺 *KUNUN* *GYADA* *MAI* *AYABA*🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺
🌬Gyada
🌬Ayaba
🌬Gero
🌬Sugar
🌬Madara in kina so

🍺 ki gyara gyadarki ki markada kamar yadda kika yi na kunun gyada,ki sami ayabarki manya kamar guda hudu,ki sa a ruwa ki dafa ayabar,idan ayabar ta dahu zaki ga ruwan ya yi kalar ruwan bula,sai ki sauke,idan ayabar ta huce sai ki zuba markadaddiyar gyada kamar ludayi biyu a kan wannan tafasasshen ruwan ayabar,sai ki sa sugar. Idan kina son madara za ki iya sawa amma ko ba madara yana dadi😋😋😋🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺🍺

🍛WAINAR SEMOVITA🍛
🌬Semovita
🌬Yis
🌬Koren tattasai
🌬Bakar hoda
🌬Albasa
🌬Attarugu
🌬mai

🌬🍛 Ki kwaba semovita dinki da ruwan da kika jika yis,kaurin kwabin kamar na wainar shinkafa,ki sa bakar hoda kadan, ki rufe ki sa a gurin zafi ta hau sosai, ki yanka albasa da yawa ki zuba ki yanka koren tattasai ki zuba ki jajjage ko yanka attarugu ki zuba, ki sa suga da kanwa kadan ki juya sosai ,ki zubo mai a abin yin waina kina soyawa kamar yadda ake soya waina. Za ki iya yiwa maigida da miyar kwai ,ko miyar ganye ko farfesu.😋😋😋

🍲🍸SOYAYYAR SHINKAFA( FRIED RICE )🍲🍸🍲🍸🍲🍸🍲🍸🍲

🌬Shinkafa
🌬Nama
🌬Hanta ko koda
🌬Pies
🌬Green pies
🌬Karas
🌬Koren tattasai
🌬Albasa
🌬Attarugu
🌬maggi,gishiri,curry
🌬Mai
🌬Kabeji

🌬🍲 ki yanka kayan lambunki kanana ki tafasa namanki da hantarki ki yanka kanana,ki tafasa ruwa,ki wanke shinkafarki ki zuba,idan shinkafar ta fara alamar dahuwa, da garas-garas dinta sai ki sauke, ki tace, ki dora man ki a wuta,idan ya yi zafi za ki yanka kayan lambunki dama kin yanka albasa slize da attarugu kanana duka sai ki zuba, ki yi ta juyawa, idan suka fara laushi sai ki zuba shinkafar, da nama da maggi, da gishiri da curry,ki yi ta juyawa har sai shinkafar ta karasa dahuwa duka tare da kayan lambun, idan ta yi za ki ga ta yi wara-wara ta yi kyau a fuska,kayan lambun kuma zai fito a ciki ya yi shar -shar za ki iya yiwa bakin da za su zo daga kauye wannan girkin domin zai yi matukar burge su,😅 kuma za ki sha daria da santi idan suna ci, amma fa ba sai 'yan kauye za ki yiwa ba,ko maigida kika yi wa sai ya baki lambar yabo😘😘 🍨
🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨
🍕DANKALI MAI NAMA

INGREDIENTS

🍕Dankali
🍕Nama
🍕Kawai
🍕Ataruhu
🍕Albasa
🍕Curry
🍕maggi
🍕Tafarnuwa
🍕Mai

Zaki sami dankali mai kyau manya ki feraye shi sai ki samu huka mai tsini ki kwakwale cikin sa haka zaki tayi har ki gama amn kai ki zubar da Wanda kika fitar shima ki a je shi a gefe.

Ki kawo nama ki silala da maggi, curry, thyme, albasa idan ya silala ki sauke ki daka shi da ataruhu da albasa da tafarnuwa kisa curry kadan da thyme. Sai ki dako dankali daman kin silala shi sama sama da Wanda kika kwantale shima ki hada ki dafa da dankalin, sai ki kawo nama kina turawa a hankali har ki cika Dan kalin saiki kawo wanda kika kwantale ki rufe bakin Dan kalin sai ki kada kwai kina sawa kina soyawa.sai anci aji nama kawai😋😋😋🍷

🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨🍨?
 EGG STEW

INGRIDIENT
🌕 Egg
🌕 Tomato🍎  
🌕 Tarugu🌶
🌕 Tattasai🍓
🌕 union
🌕 curry/tyme
🌕Maggi/salt
🌕 Gradnut oil
PROCEDURE
Da farko za'a sami egg yadda ake bukata yawan afasa a kada shi sosai sai ayi blending en tomato da kadan da tarugu da kuma tattasai kar amanta tomato kadan ake bukata yadda bazai fito ba sai a aje a side a soya granut oil (man gyada) sai a zuba tomat0,tarugu,tattasai wanda akayi blending da onion amma slice za'amata sai asa salt,maggi,tyme sai a soya a dinga mixing a frying pan idan yayi kamar 10mints sai asa egg en da curry saboda shi sai abinci ya kusa dahuwa akesa shi acigaba da mixing bayan 10mint sai a sauke ana ci da rice cous2 and so.on

    SPLASH DRINK
INGREDIENT
🍭Splash
🍭Sugar
🍭Orange flavour

    METHOD
Za'a sami splash yadda ake bukata sai asa ta aruwa dan kadan idan ta narke sai asa ruwan sanyi yadda ake bukatar yawan drink en sai asa syrup sugar and orange flavour sai ayi mixing idan anaso za'a iya mayar fridge yayi sanyi ko abarshi haka

A'ishatu (oommiie. K)

Domin shiga group ena na novels or girke2 sai a nemeni a 
       👇🏽
09036374470

Taku harkullum
Oommiie.k💝😂
[8/12, 9:55 PM] Raihanat: Soyayyen kwai da zogale.
  Ingredients:
Zogale
Kwai 2
Tumatur
Maggi
Curry
Albasa
Cucumber
Carrot
Kisamu zagolenki dankadan ki gyarashi,kisamu tumatur da albasa ki yankasu kanana, kiyanka cucumber da carot,suma kanana saiki subasu acikn zogalen ki sai ki fasa kwanki guda biyu akan hadin zogalen, sai kisaka species dinki kadn.sai ki dauko pry fan dinki kidan zuba mai kadan saiki juye wannan hadin na zogale kiyita juyawa kar sai kinga egg din ya dunkole albasar ki da tumatur sun dahu saiki sauke. Note: ba'ason zogalen ya dafe zaki barshi a green dinsa. Yar uwa kiyi wannan Idan yamma tayi uhm zakiyi mani godiya lokacin dakika je turaka🙈. Domin yana kara ni'ima sosai,ki gwada kigani.
[8/12, 10:01 PM] Raihanat: YA KIKE SARRAFA BREAD?
Bread dai yawanci mun sanshi ne wurin yin
break fast dashi, to amma yawanci muna cin
bread ne tuwon shi, bamu kayata sa, ta hanyar
da mai gida da yayan gida zasu samu canji a
yayin yin breakfast. Don haka zan dan yi bayanin
kadan daga cikin yanda zaki sarrafa shi.
1. Zaki samu slice bread (breadi mai yanka
yanka) sai ki samu butter ki shafe shi a jikin sa,
daga nan sai ki dauko toaster (injin gasa breadi)
sai ki sanya a ciki, idan ya gasu zai nuna miki
alama, sai ku sha da shayi. Yana da dadi sosai.
2. Bread zaki samu, sai ki sami sardines ki
farfasa shi, ki dan yanka masa albasa kanana a
ciki, sai ki shafe a jikin bread din shima ki ki
gasa shi a toaster. Amma a kiyaye shansa da tea
mai madara.
3. A samu bread, sai a soya kwai, a sa a
tsakiyansa sai a rufe shima a gasa shi a toaster.
4. A samu bread a dafa kwai, sannan a samu
shredded chicken (kaza wadda aka ma sala sala)
sai ki dauko slice daya ki sa masa kwai dinnan
bayan shima kin yanka sa slice, sai ki dauko
bread ki kifa, sannan ki sake zuba shredded
chicken dinnan a dayan ya zama step biyu
kenan, shima sai a gasa shi.
5. Ki samu bread mai yanka yanka, idan wanda
ba mai yanka yanka bane, sai ki sa wuka ki
yanka shi yanda zai koma slice, sai ki je kitchen
ki kada kwai, ki yanka masa albasa kanana,
sannan ki sa masa maggi, sai ki sa mangyada a
wuta, ki rinka tsoma bread din ya dibi kwai sosai,
sai ki sashi cikin mai, amma shallow frying zaki
yi ba deep frying ba. Shima yana da mutukar
kosar wa, musamman ga yara masu zuwa
school.
6. Ki samu bread ki cire gefe da gefe in da yayi
brown kenan, sai ki yi egg sauce ki sa a ciki ki
nandade gashi nan a cikin pictures. In kin so
kuma zaki iya yi ta kwance, sai ki gasa abin ki.
7. Ki fafe tsakiyan bread, ki sa frying pan a wuta,
ki dauka bread din, ki diga mai ta dai dai tsakiyan
da kika fafe, sai ki fasa egg a ciki ba tare da kin
kada ba, ki sa maggi da salt da albasa ma in kina
so, idan 'kasa ya soyu sai ki kifa shi ko ina ya
soyu. Idan ya soyu kwan zayyi kamar an dafa
kamar an soya.
Sannan duka wainnan abubuwan zaki masa
kwalliya ta hanyar y[truncated by WhatsApp]🍶🍶🍶🍶🍶

kwalliya ta hanyar y[truncated by WhatsApp]
[01/05 07:00] YAYA HAYAT: Hafcyy auyo' kitchen🌭🥪🍔🍧🍩🥗🍕

Mango sorbet🍧

Kiwanke babban mango kiy peeling bayansa ki cire qwallon kiy blending no need of sieving it seki saka sugar n half tbsp of tiara (mango flavour) but its optional seki jujjuya kisaka a freezer inyai qanqara seyi yanyanka into desired shape dats ol
Hafcyy auyo's kitchen🍩🥗🍕🍧🍔🥪
[01/05 07:01] YAYA HAYAT: 🍽MAMAN YESMEEN KITCHEN 🍚🍜🍲Bread dai yawanci mun sanshi ne wurin yin break fast dashi, to amma yawanci muna cin bread ne tuwon shi, bamu kayata sa, ta hanyar da mai gida da yayan gida zasu samu canji a yayin yin breakfast. Don haka zan dan yi bayanin kadan daga cikin yanda zaki sarrafa shi.
1. Zaki samu slice bread (breadi mai yanka yanka) sai ki samu butter ki shafe shi a jikin sa, daga nan sai ki dauko toaster (injin gasa breadi) sai ki sanya a ciki, idan ya gasu zai nuna miki alama, sai ku sha da shayi. Yana da dadi sosai.
2. Bread zaki samu, sai ki sami sardines ki farfasa shi, ki dan yanka masa albasa kanana a ciki, sai ki shafe a jikin bread din shima ki ki gasa shi a toaster. Amma a kiyaye shansa da tea mai madara.
3. A samu bread, sai a soya kwai, a sa a tsakiyansa sai a rufe shima a gasa shi a toaster.
4. A samu bread a dafa kwai, sannan a samu shredded chicken (kaza wadda aka ma sala sala) sai ki dauko slice daya ki sa masa kwai dinnan bayan shima kin yanka sa slice, sai ki dauko bread ki kifa, sannan ki sake zuba shredded chicken dinnan a dayan ya zama step biyu kenan, shima sai a gasa shi.
5. Ki samu bread mai yanka yanka, idan wanda ba mai yanka yanka bane, sai ki sa wuka ki yanka shi yanda zai koma slice, sai ki je kitchen ki kada kwai, ki yanka masa albasa kanana, sannan ki sa masa maggi, sai ki sa mangyada a wuta, ki rinka tsoma bread din ya dibi kwai sosai, sai ki sashi cikin mai, amma shallow frying zaki yi ba deep frying ba. Shima yana da mutukar kosar wa, musamman ga yara masu zuwa school.
6. Ki samu bread ki cire gefe da gefe in da yayi brown kenan, sai ki yi egg sauce ki sa a ciki ki nandade gashi nan a cikin pictures. In kin so kuma zaki iya yi ta kwance, sai ki gasa abin ki.
7. Ki fafe tsakiyan bread, ki sa frying pan a wuta, ki dauka bread din, ki diga mai ta dai dai tsakiyan da kika fafe, sai ki fasa egg a ciki ba tare da kin kada ba, ki sa maggi da salt da albasa ma in kina so, idan ‘kasa ya soyu sai ki kifa shi ko ina ya soyu. Idan ya soyu kwan zayyi kamar an dafa kamar an soya.
By admin 
MAMAN YESMEEN 😘😍

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT) 
(ADMIN OF ADMINS)
    (admin 
  Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog