YADDA AKEYIN KOSAN KIFI DA KWAI - Agajahub publisher

YADDA AKEYIN KOSAN KIFI DA KWAI

 KOSAN KIFI DA KWAI Ingredients:

* Wake

* Kifi

* Kwai

* Albasa

* Attarugu

* Maggi

* Gishiri

* Curry

* Mai

Preparation:

Misali idan wakenki gwangwani uku ne kika kai aka markado, sai ki fasa kwai guda hudu danye, ki dafa guda uku ki yanka kanana akai, ki tafasa danyen kifi ki fidda kayar ki marmasa tsokar a ciki, kisa maggi, gishiri da curry ki juya sosai, sai ki dinga debowa kina zubawa a cikin mai kina soyawa, idan yayi ja sai ki kwashe.

Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Welcome to Agajahub publisher coment section please do not spam in this blog